Man Utd za ta hadu da Barcelona a Gasar Zakarun Turai - SAHEL ENTERTAINMENT

Follow us on Facebook

ads

Hot

Post Top Ad

Friday, March 15, 2019

Man Utd za ta hadu da Barcelona a Gasar Zakarun Turai

Man Utd za ta kara da Barcelona a sabon jadawalin da aka fitar na kungiyoyi 8 da
za su fafata a Gasar Zakarun Turai a matakin wasan dab da na kusa da karshe
(Quarter Finals).
An fitar da jadawalin ne a hedikwatar hukumar UEFA da ke birnin Nyon na kasar
Switzerland ranar Juma'a. Daga nan kuma sai kungiyoyi hudu da suka yi nasara su fafata a wasan kusa da na karshe, kamar haka: Za a yi wasan karshe ne a ranar Asabar 1 ga watan Yunin 2019, a filin wasan kungiyar Atletico Madrid, Wanda Metropolitano da ke birnin Madrid a kasar Spain. Hakazalika an fitar da jadawalin Gasar Europa sa'a guda bayan fitar da na Gasar Zakarun Turan.
https://www.bbc.com/hausa/labarai-47583509

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad