‘Yan bindiga sun kashe mutum 30 a Zamfara - SAHEL ENTERTAINMENT

Follow us on Facebook

ads

Hot

Post Top Ad

Thursday, March 7, 2019

‘Yan bindiga sun kashe mutum 30 a Zamfara



Daga jihar Zamfara ana cewa wasu ‘yan bindiga sun kaiwa kauyen Kware hari inda suka kashe mutane akalla mutum 30 a karamar hukumar Shinkafi.
An kai harin ne a tsakiyar daren ranar Lahadi, bayan kashe mutanen da ‘yan bindigar suka yi sun kone gidajen mutane da dama.
Rahotan bayyana cewa, an birne wadanda aka kashe a kauyen.


source: Http//:aminiya.dailytrust.com.ng

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad