Shugaba Buhari ya isa Daura gabannin zaben gwamna shugaba-buhari-ya-isa-daura-gabannin-zaben-gwamna.html - SAHEL ENTERTAINMENT

Follow us on Facebook

ads

Hot

Post Top Ad

Friday, March 8, 2019

Shugaba Buhari ya isa Daura gabannin zaben gwamna shugaba-buhari-ya-isa-daura-gabannin-zaben-gwamna.html

A yammacin ranar Alhamis, 7 ga watan Maris, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Daura gabannin zaben gwamna da na majalisar jiha wanda za a gudanar a ranar Asabar, 9 ga watan Maris. 




Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa Shugaban kasar ya isa Daura a cikin jirgin Shugaban kasa mai saukar ungulu da misalin karfe 6:50 na yamma tare da rakiyar hadimansa da iyalansa makusantansa. Ya samu tarba daga sarkin Daura, Alhaji Farouk, mataimakansa da kuma daruruwan masoyansa. 

SOURCE: LegitHausa

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad